Hukumar lafiya ta Birtaniya ta NHS a ya kin Greater Glasgow da Clyde ta ce '' ta na matukar bayar da haƙuri'' kuma ta ƙaddamar da bincike kan zarge-zargen da sashen bincike na BBC ya bankaɗo.
Abin tambayar shi ne irin yadda suke yin nasu." "Addu'a mai ƙarfi" a UCKG na nufin fasto zai ɗora hannu a kan mamban coci kuma ya nemi shaiɗanin aljanin ya bar jikin mutum. Cocin ta ce tana ...